Home
Page
Contact
Us
Make a Payment,
Methods of
Payment, Refund and Exchange Policies
Rosaries
subpages:
How to Pray the
Rosary
subpages:
Pictures
Main Page
subpages:
Curriculum
subpages:
Website
Terms of Use
License
Agreement
Sitemap
The Work of God's Children
|
Hausa
Rosary
Prayers
It is also known as Hausawa, Haoussa, Abakwariga,
Mbakwariga, Habe, Kado, Mgbakpa.
This language is spoken by
24,000,000 in Nigeria and Niger. It is also spoken in Sudan, Togo,
Burkina Faso, and
the Republic of Congo.
See also The
Work
of God's Children page for the illustrated version of prayers
in this language.
JIGAJIGAN
BANGASKIYA NA MANZO / The Apostles' Creed / Credo
Na
bada
gaskiya
ga Allah, Uba madaukaki, mahalicin kasa da
sama.
Na
bada
gaskiya ga Yesu Kristi, Dan shi makadaici,
Ubangijin
mu.
Ake
dauki cikin shi ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki
kuma
aka
haife
shi ta wurin budurwa. Ya sha wahala kalkashin
Pitus
Bilatus,
aka
kashe shi, ya mutu, aka bizne shi. Ya sabka
cikin
jahannama
.
Ran kuana na uku ya tashi kuma. Ya hau
zuwa
sama,
yana
zamne a hannu dama na Uba. Zaya komo
kuma
domin
ya
shari’anta masu da matatu. Na bada gaskiya da
Ruhu
mai
Tsarki,
da ekilisiyar catolika mai tsarki, da zumuntar
tsarkaka,
da
gafarar
zunubai, da tashin matatu da rai na har
abada.
Amin.
Ubanmu
Wanda
/
Our Father / Pater Noster
Ubanmu wanda ke cikin sama,
a
tsarkake sunanka mulkin
ka shi zo.
abin da ka ke so, a yi
shi
cikin duniya kamar yadda a
ke yinsa cikin sama.
ka'ba
mu yau abincin yini
ka gafarta mana laifin mu.
kamar yadda mu
ke gafarta
ma wadanda su ke yi
mamu laifi.
kada ka kai mu
wurin jaraba,
amma ka cece mu daga mugun.
gama mulki, da iko,
da girma,
naka ne, har abada. Amin.
Another
version of
Uban mu wanda ke cikin samaniya / Our Father
/ Pater Noster:
Uban mu wanda ke cikin samaniya, A tsarkake sunan
ka,
Mulkin ka shi zo abun nufin ka shi
zama a cikin duniya
kamar yada a ke yin sa
a cikin sama.
Ka bamu yau abuncin yini, ka
gafarta mana zunuban mu,
kada ka kai a
cikin jaraba amma ka cece mu daga mungu.
Amin.
Another
version
of
Ubanmu / Our Father / Pater Noster
Ubanmu
wanda ke cikin Samaniya, a tsarkake sunanka. Mulkinka shi zo.
Abin
nufinka shi zama cikin duniya, kamar yadda ake yinsa cikin sama.
Ka
ba mu yau abincin yini. Ka gafarta mana zunubanmu, kamar
yadda
muke gafarta wa masu yi mana laifi. Kada ka kai mu cikin jaraba,
amma
ka cece mu daga mugu.
Amin.
Obamu,
da
ke
tšikin
alitšana / Our Father / Pater Noster
Obamu, da ke tšikin
alitšana, sunanka ši
samma
keaokeawa. Sarautanka, tana sakkua,
abin
da ka ke so anayinsa kamma tšikin
alitšana
hakkana tšikin dunia. Ka bamu yao
abintšimu
dakulum. Ka yafe mamu sunubaimu, kammada
mu
muna yafe masu, woddanda suna yi mamu
sunufi. Kada ka kaimu tšikin
rudi, amma ka
tšietšiemu
daga mugu. Don Sarauta taka tše,
da
alhorma, da haske, hal abbada abbada.
Amin.
Agaishe
ki
/
Hail Mary / Ave Maria
Agaishe ki, ka da ki ke mai samu alheri:
Ubangiji Yana tare de ke, mai albarka ki ke chikin mata,
abin
haifuwa na chikinki kuma mai-albarka ne Isa.
Mai-Tsarki Mariyamu,
Uwa Allah,
ka yi ma mu maizunubi adua, yanzu dalokoci mutua
mu.
Amin.
Another version of
A Gaishe ki
Mariya / Hail Mary / Ave Maria:
A gaishe ki Mariya, ke
da ki ke
chikki da alheri;
Ubangiji yana tare da ke,
albarka ki ke
chikkin mata, da
albarkachi Dan chikkinki
Yesu.
Tsarkakyar Mariya,
Uwar Allah, roko mamu
masu-zunubi, yanzu
da
lokashin mutuwarmu.
Amin.
|